Kamfanin dillancin labarai na Ahlul-Baiti {A.S} - ABNA : Tuni dai kasar Kenya ta zargi babbar Kotun da nuna babanci don haka ta sanar cewa ba za ta amince da hukuncin da za ta yanke ba,
Kasashen biyu suna takaddama ne kan mallakar wani wuri da ya kai fadin mita mura’bba’i 100,000 a tekun indiya da ke da dinbin arzikin danyen manfetur da iskar gas,
Kasar Kenya ta bawa wani kamfanin hakar da ma’adinai na kasar Italiya damar fara ayyukan a wajen, sai dai kasar sumaliya ta nuna rashin amincewarta da wannan matakin.
342/